Tehran (IQNA) karatun kur’ani mai tsarki daga bakin fitataccen makarancin kur’ani dan kasar Masar Sheikh Musatafa Ragheb Halwash
Kuma akwai daga cikin ayoyinsa, Ya nuna muku walƙiya a kan tsoro da ɗammani kuma Ya dinga saukar da ruwa daga sama Sa'an nan Ya rayar da ƙasa game da shi a bayan mutuwarta. Lalle a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane masu hankaltawa.