Shugaban jami’ar Almustafa a yankin Asia ta tsakiya Hojjatol Islam Hatami ya bayyana cewa, hudubar ranar Juma’a ta karshe ta watan Sha’aban tana dauke da abubuwa masu nuan babban matsayi da daraja ta watan ramadan, wadda ya banbanta da sui dan aka kwatanta tare da sauran watanni.