IQNA

An Bude Baje Koli Mai taken Shamim Hussaini

Tehran (IQNA) an bude wani baje koli mai taken Shamim Hussaini a birnin Tehran

A daidai lokacin da ake shirin shiga cikin kwanakin makokin shahadar Imam Hussain an bude wani baje koli mai taken Shamim Hussaini a birnin Tehran, wanda ake nuna kayayyaki ad suke da alaka da ashura.

 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: baje koli ، imam hussain ، birnin Tehra ، ashura