IQNA

Canja Tutocin Masallacin Jamkaran A daidai Lokacin Shiga Watan Muharram

Tehran (IQNA) Taron canja tutocin masallacin Jamkaran a daidai lokacin shiga watan Muharram

A yau ne aka canja tutocin masallacin Jamkaran a daidai lokacin shiga watan Muharram, inda aka sauya su da tutocin makokin shahadar Imam Hussain (AS)