A dai dai lokacin da ake ci gaba da tattakin ziyarar ana ci gaba da gudanar da tsarin karatun kur'ani, wanda a cikin wannan faifan bidiyo za mu ga Ahmad Khalaf makarancin kur'ani mamba na dakarun sa kai na kasar Iraki Hashd Alshaabi yana karatun aya ta 22 zuwa 23 a cikin surat Shura.