IQNA

Mata Musulmi Sanye Da Kayan Iyo Na Musamman A Kasar Australia

20:47 - October 17, 2021
Lambar Labari: 3486437
Tehran (IQNA) Kamfanin AHIIDA ya gabatar da tufafi mai suna Burkini wadda ta shahara sosai kuma ta bai wa matan Musulmi damar yin iyo ba tare da matsala ba.

Kamfanin dillancin labaran cewa, halartar wuraren  wasanni na daya daga cikin abin da musulmi suke baiwa muhimamnci a kasar Australia don kara samun lafiya ko kuma kwarewa a wasu wasannin, kamar yadda hakan yana ɗaya daga cikin mahimman lamura a cikin rayuwar zamantakewar mutane a duniya.

Canje -canje na salon rayuwa da suka faru ga mutanen duniya a yau wanda ya haifar da rashin aiki ya zama matsala tsakanin mutane masu shekaru daban –daban, kuma sannu a hankali cututtuka daban -daban na tunani da na jiki saboda wannan rashin aiki na bazuwa a cikin al'ummomi.

Wannan batu a ƙarshe ya sa mutane da dama sun koma ga wasanni saboda mahimmancin da suke da shi ga lafiyar mutum a wannan zamani wanda ya shafi fannoni daban -daban.

Kamar yadda kuma lamarin wasanni yana taimaka wa mutane masu kiba wajen rage hatsarin da suke fuskanta na yawan kitse da kuma nauyi da ya wuce kima, wanda zai iya shafar bugun zuciya.

A kan wannan dalili ne musulmi suke bayar da muhimmanci ga wasanni a kasashen turai.

بانوی محجبه استرالیایی و طراحی نخستین لباس شنای اسلامی

بانوی محجبه استرالیایی و طراحی نخستین لباس شنای اسلامی

نگاهی به بورکینی و خالق آن

بانوی محجبه استرالیایی و طراحی نخستین لباس شنای اسلامی

 

4000401

 

 

captcha