A daidai lokacin da musulmi a sassa daban-daban na duniya suke murnar zagayowar lokacin haihuwar fiyayyen halitta, manzon rahma (SAW) a hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki, an saka furannia ko'ina a cikin farfajiyar hubbaren, domin murnar zagayowar wannan lokaci.