IQNA

An Samar Da Sabon Tsari Na Hardar Kur'ani Ta Hanyar Yanar Gizo A Zirin Gaza

22:17 - October 26, 2021
Lambar Labari: 3486479
Tehran (IQNA) an samar da sabon tsari na hardar kur'ani mai tsarki a yankin zirin Gaza wanda cibiyar Bashak ta samar.

Kamfanin dillancin labaran Anatoli ya bayar da rahoton cewa, an samar da sabon tsari na hardar kur'ani mai tsarki a yankin zirin Gaza wanda cibiyar Bashak ta samar, da nufin fadada ayyukan kur'ani mai tsarki.

Ayyukan cibiyar dai ba su takaitu da yankin zirin Gaza ko Falastinu ba, masu bukata za su iya amfana da shirin a duk inda suke a duniya ta hanyar yanar gizo, inda za a iya haduwa da malaman kur'ani daban-daban da kuma karuwa da bayanansu.

 

 

 

 

 

 

4008063

 

captcha