A yau ne masana a bangarori na ilmomin kimiyya da fasaha na kasar Iran suka gana da jagoran juyin musulunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei.