IQNA

An Shiga Matakin Karshe Na Gasar Kur'ani Ta kasar Iran Karo Na 44

Tehran (IQNA) an shiga mataki na krashe na gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 44.

A daren jiya ne aka shiga mataki na karshe na gasar kur'ani mai girma ta kasa baki daya karo na 44 a kasar Iran.