Wani Mai Ayyukan Fasahar Rubutu Da Zane Ya Rubuta Kur'ani Baki Daya Da Salo Na Musamman A Kasar Iran
Tehran (IQNA) Alireza Bakhshi ɗaya ne daga cikin ƙwararrun masu ayyukan fasahar rubutu da zane Ya rubuta Alqur'ani gaba dayansa da salon rubutu na musamman.
Wurin da yake gudanar da aikin nasa daia cikin gidansa, wanda wurin ya zama tamkar wani wurin nuna kayan fasahar rubutu da zane-zane na tarihi, wadanda ya zana da hannunsa a kan alluna daban-daban.