IQNA

Ginin Chota Imambara A Kasar India

Tehran (IQNA) Chota Imambara da ke garin Lucknow a arewacin Indiya an gina shi ne a matsayin zauren taron mabiya mazhabar Shi'a don gudanar da taruka.
An gina ginin a karkashin mulkin Muhammad Ali Shah a shekara ta 1838 a cikin tsawon shekaru 54.
Saboda kayan ado da fitulun da aka yi amfani da su a cikin ginin, ana yi ma ginin lakabi da fadar fitiluu.
 
 
 
 
Abubuwan Da Ya Shafa: Ginin Chota Imambara ، kasar India