Dubban daruruwan mutane ne suka isa birnin Najaf na kasar Iraki domin gudanar da tattakin arbaeen na Imam Hussain (AS) inda suke fara yada zango tare da ziyarar Hubbaren Imam Ali (AS) kafin su wuce zuwa Karbala domin gudanar da tattakin safiyar Arba’in.