IQNA

An Bude taron mako hadin kan musulmi karo na 36

Tehran (IQNA) A safiyar yau Laraba ne aka bude babban taron kasa da kasa kan hadin kan musulmi karo na 36 a wani biki a nan babban birnin kasar Iran.

Shugaban kasar Iran Ibrahim Raeisi shi ne babban mai jawabi a wajen bude taron.