IQNA

Dusar kankara ta Farko a Qom a cikin 2023

QOM (IQNA) – Dusar kankara ta farko a wannan shekara ta 2023 ta sauka a birnin Qum.

Dusar kankara ta farko a wannan shekara ta 2023 ta sauka a birnin Qum da kuma a hubbaren Sayyida Masoumeh (SA) a ranar 10 ga watan Janairu.