IQNA

Masallacin Al-Hussein dake birnin Alkahira

Tehran (IQNA) – An gina Masallacin Al-Hussein ne a shekara ta 1154 Miladiyya, daga bisani kuma aka sake gina shi a shekara ta 1874 a babban birnin Masar na Alkahira

An gina Masallacin Al-Hussein ne a shekara ta 1154 Miladiyya, daga bisani kuma aka sake gina shi a shekara ta 1874 a babban birnin Masar na Alkahira. Yana daga cikin muhimman wuraren yawon bude ido na addini a kasar.