IQNA

Kaddamar da Bikin Al-Qur'ani na Restu a Malaysia

PUTRAJAYA (IQNA) – A wani biki da aka gudanar a ranar 20 ga watan Junairu, 2023, an bude bikin baje kolin kur’ani na duniya Restu a hukumance.

A wani biki da aka gudanar a ranar 20 ga watan Junairu, 2023, an bude bikin baje kolin kur’ani na duniya Restu a hukumance.