IQNA

Karatun majalisi da wani makarancin Iraqi daga suratul Fater

Tehran (IQNA) An watsa wani ɓangare na karatun “Osameh Karbalai”, sanannen malamin Iraqi, daga suratu Fater a yanar gizo.

Karatun Qur’ani  na majalisi na Osameh Karbalai daga kasar Iraki, inda ya karanta ayoyi na 25 zuwa 27 daga suratu Fater.