IQNA

Farkon bukukuwan bazara na Iran

Tehran (IQNA) A yammacin ranar Juma'a 17 ga watan Maris ne aka gudanar da bikin na musamman na farkon bukukuwan bazara na kasar Iran a dandalin Vali Asr na birnin Tehran.

An gudanar da bikin na musamman na farkon bukukuwan bazara na kasar Iran a dandalin Vali Asr na birnin Tehran, tare da halartar ayari na musamman daga kananan hukumomin yankuna 22, kungiyoyin fasaha da wasan kwaikwayo, kungiyoyin kade-kade, da sauransu sun halarci wurin.