IQNA

Sunayen shahidan Gaza a hannun masu zanga-zangar Amurka

14:45 - November 06, 2023
Lambar Labari: 3490105
A jiya ne dai biranen Amurka daban-daban suka gudanar da zanga-zangar nuna adawa da laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza. A birnin Washington, wadanda suka halarci zanga-zangar sun gudanar da koke dauke da sunayen dubban shahidan Gaza.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

captcha