IQNA

Karatun Suratul "As-Saffat" na Mohammad Javad Kashfi

IQNA - Mohammad Javad Kashfi, makarancin kur'ani na duniya, ya karanta ayoyi 8 zuwa 13 na Suratul "As-Saffat" a taron Alqur'ani da aka gudanar a hubbaren Imam Ridha (AS), wanda aka gabatar da sautinsa ga masu sauraron IQNA.

محمدجواد کاشفی