IQNA

Karatun "Seyyid Alireza Molaei" A Mataki Na Uku A Taron "Royish" Na Kasa

IQNA - Kuna iya kallon karatun Seyyid Alireza Molaei, wani matashin mai karatu daga Ardabil wanda ya kai matsayi na uku a taron "Royish" na kasa.