IQNA

Saurari karatun makaranci dan Iran na ayoyi daga suratun Nahl

IQNA – Mohammad Mashmoul dan kasar Iran wanda ya shahara a duniya a kwanakin baya ya karanta ayoyi 125 zuwa 128 a cikin suratul Nahl da kuma Suratul Kawthar.

Saurari karatun makaranci dan Iran na ayoyi daga suratun Nahl

 

 

482995