Bangarenj kasa da kasa, an fara gudanar da wasu shirye-shirye na shiga watan Ramadan Mai zuwa kamar dai yadda aka saba yi a kasar Zamabia tare da halartar jami’an gwamnati da kuma kungiyoyin farar hula.
Lambar Labari: 1420095 Ranar Watsawa : 2014/06/18