Bangaren kasa da kasa, Jam'iyya mai mulki a kasar Afirka ta kudu ANC ta yi kakkausar suka da yin Allawadai da hare-haren da Haramtacciyar kasar Isra'ila take kaddamarwa a kan al'ummar yankin palastine.
Lambar Labari: 2821359 Ranar Watsawa : 2015/02/07