Fadhlollah

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Allamah sayyid Ali Fadlullah ya yi Allawadai da kakausar murya dangane kisan kibdawa Misrawa 21 da yan Daesh suka yi a kasar Libya.
Lambar Labari: 2868438    Ranar Watsawa : 2015/02/18