iqna

IQNA

habasha
Tehran (IQNA) An shafe mako na biyu ana gudanar da zanga-zangar adawa da lalata masallatai a babban birnin kasar Habasha tare da mutuwar mutane uku tare da kame wasu da dama.
Lambar Labari: 3489249    Ranar Watsawa : 2023/06/03

Tehran (IQNA) An bayar da lambar yabo ta kudi ta Musulunci ta Duniya ga Abiy Ahmed, Firayim Minista na Habasha.
Lambar Labari: 3487864    Ranar Watsawa : 2022/09/16

Tehran (IQNA) Makarancin kur'ani mai tsarki dan kasar Morocco, Elias al-Mahyawi, ya samu matsayi na daya a gasar haddar kur'ani mai tsarki da aka gudanar a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3487421    Ranar Watsawa : 2022/06/14

Tehran (IQNA) Hukumar kare hakkin bil adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi game da kazamin fadan baya-bayan nan da aka yi tsakanin Musulmi da Kiristocin Orthodox a kasar Habasha tare da yin kira ga hukumomi da su gudanar da bincike.
Lambar Labari: 3487265    Ranar Watsawa : 2022/05/08

Tehran (IQNA) Sallar Eid al-Fitr a Habasha ta rikide zuwa tashin hankali inda 'yan sanda suka harba barkonon tsohuwa tare da nuna adawa ga musulmi.
Lambar Labari: 3487249    Ranar Watsawa : 2022/05/03

Tehran (IQNA) yahudawan Ethiopia 316 sun isa birnin Tel aviv a yau bayan da gwamnatin Isra’ila ta ba su damar yin hijira daga kasarsu.
Lambar Labari: 3485426    Ranar Watsawa : 2020/12/03

Tehran (IQNA) Ministar Isra’ila mai kula da yahudawa masu hijira zuwa daga kasashen duniya zuwa Falastinu da yahudawa suka mamaye ta isa Habasha.
Lambar Labari: 3485423    Ranar Watsawa : 2020/12/02

Tehran (IQNA) an samu littafin Injila na farko da aka rubuta shi tare da hotuna.
Lambar Labari: 3485251    Ranar Watsawa : 2020/10/06

Tehran (IQNA) wani mai bincike a kasar Habasha ya harhada wasu tsoffin littafai na addinin muslunci na tarihi.
Lambar Labari: 3485027    Ranar Watsawa : 2020/07/27

Abi Ahmad Ali Firayi ministan Ethiopia  ya yi Allawadai da kai hari kan masallatai a kasar.
Lambar Labari: 3484338    Ranar Watsawa : 2019/12/22

Bangaren kasa da kasa, bankin muslunci Zemzem a Habasha ya bude asusu day a kai bir miliyan 600 a cikin ‘yan watanni.
Lambar Labari: 3484177    Ranar Watsawa : 2019/10/21

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron kara wa juna sani kan kyawawan dabi’u a mahangar muslunci da kiristanci a Habasha.
Lambar Labari: 3484115    Ranar Watsawa : 2019/10/03

Rahotanni daga Sudan na cewa an cafke wasu jiga jigan masu zanga zanga guda biyu, sa’o’I kadan bayan ganawarsu da firaministan Habasha Abiy Ahmed wanda ya kai ziyara kasar.
Lambar Labari: 3483720    Ranar Watsawa : 2019/06/08

Bangaren kasa da kasa, an cimma yarjejeniyar hadin gwiwa tsakanin Iran da Habasha kan taimaka ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3483606    Ranar Watsawa : 2019/05/05

Bangaren kasa da kasa da kasa, an gudanar da gyaran masallacin tarihi na kasar Habasha.
Lambar Labari: 3483071    Ranar Watsawa : 2018/10/24

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da zaman taron karawa juna sani kan hakkokin mata a mahangar addinin musulunci da kuma addinin kiristancia kasar Habasha.
Lambar Labari: 3482447    Ranar Watsawa : 2018/03/03

Bangaren kasa da kasa, Halimi Gobo Sora wata mata ce da ta mayar da mutanen kauyensu musulmi a kasar Habasha.
Lambar Labari: 3482378    Ranar Watsawa : 2018/02/08

Bangaren kasa da kasa, jami’an gwamnatin Palastine sun bukaci kasashen Afirka da su ci gaba da yin tsayin daka kan wajen bijirewa Trump kan batun Quds.
Lambar Labari: 3482342    Ranar Watsawa : 2018/01/28

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na horar da malaman kur'ani mai tsarki na kasar Ethiopia a birnin Addis Ababa fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481755    Ranar Watsawa : 2017/07/31

Bangaren kasa da kasa, wasu masu gudanar da bincike a kan wuraren tarihi sun gano wani gari a kusa da birnin Ais Ababa na kasar Habasha da ke da alaka da musulmi.
Lambar Labari: 3481642    Ranar Watsawa : 2017/06/25