iqna

IQNA

qatar
Tehran (IQNA) A lokacin gasar cin kofin duniya da ake yi a kasar Qatar, masoya musulmi sun gamsu da karbar bakuncin wannan kasa da kuma bin ka'idojin addinin musulunci da kuma tunawa da su da kyau.
Lambar Labari: 3488239    Ranar Watsawa : 2022/11/27

Tehran (IQNA) Wasu otal-otal a Doha, babban birnin Qatar, sun fara wani shiri mai ban sha'awa na gabatar da addinin Musulunci ga 'yan kallo da kungiyoyin da suka halarci gasar cin kofin duniya, wanda masu amfani da yanar gizo suka yi maraba da shi.
Lambar Labari: 3488189    Ranar Watsawa : 2022/11/17

Tehran (IQNA) Kungiyar Kauracewa Isra'ila Movement (BDS) ta shirya wani shiri na musamman da za a gudanar a daidai lokacin da gasar cin kofin duniya ta FIFA a Qatar.
Lambar Labari: 3488185    Ranar Watsawa : 2022/11/16

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC ta soki wasu kamfen da ake yi na nuna adawa da karbar bakuncin gasar cin kofin duniya ta FIFA na shekarar 2022 a Qatar tare da bayyana cewa tana goyon bayan kasar Larabawa.
Lambar Labari: 3488116    Ranar Watsawa : 2022/11/03

Tehran (IQNA) Malamar falsafa, marubucita kuma mai fassarar kur'ani 'yan kasar Italiya ta lashe lambar yabo ta kasa da kasa ta tattaunawa tsakanin addinai a shekarar 2022 a Qatar.
Lambar Labari: 3487349    Ranar Watsawa : 2022/05/27

Tehran (IQNA)Bangaren mata na kungiyar yada farfaganda da addini na ma'aikatar kyauta da harkokin addinin musulunci ta kasar Qatar za ta gudanar da bikin rufe gasar haddar kur'ani mai tsarki ta "Adkar" karo na shida a yau Alhamis.
Lambar Labari: 3487013    Ranar Watsawa : 2022/03/04

Tehran (IQNA) Domin hidima da tallafa wa cibiyoyin haddar kur’ani mai tsarki, ministan kula da kyauta na kasar Qatar a wannan kasa ya kaddamar da rukunin “Toranj”.
Lambar Labari: 3486979    Ranar Watsawa : 2022/02/23

Tehran (IQNA) shugaban kasa Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana cewa, kasarsa a kowane lokaci tana kokarin ganin an samu tabbatar zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3484827    Ranar Watsawa : 2020/05/23

Bangaren kasa da kasa, ana shirin fara gudanar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta kasar Qatar.
Lambar Labari: 3484276    Ranar Watsawa : 2019/11/27

Bangaren kasa da kasa, shugaba Rauhani na Iran a yayin ganawa da sarkin Qatar a yau Tamim Bin hamad ya bayyana cewa, daya daga cikin manufofin siyasar wajen Iran shi ne kyautata alaka da kasashe makwabta.
Lambar Labari: 3483739    Ranar Watsawa : 2019/06/15

Qatar ta nuna rashin amincewa da takunkuman da Amurka ta kakaba wa kasar Iran.
Lambar Labari: 3483598    Ranar Watsawa : 2019/05/02

Manzon musamman na Amurka da ke shiga tsakani a tattaunar sulhu da kungiyar Taliban, ya kasa shawo kan mayakan kungiyar kan su rungumi tafarkin zaman lafiya.
Lambar Labari: 3483141    Ranar Watsawa : 2018/11/20

Bangaren kasa da kasa, Kwamitin kare hakkokin 'yan kasa a kasar Qatar ya sanar da cewa,a shekarar bana Saudiyya ta haramta wa maniyyata daga kasar ta Qatar zuwa aikin hajji domin sauke farali.
Lambar Labari: 3482905    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, an girmama daliban makarantun sakandare da suka gudanar da gasar kur’ani a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482716    Ranar Watsawa : 2018/06/01

Bangaren kasa da kasa, mutane 100 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta duniya da ae gudanarwa a kasar Qatar.
Lambar Labari: 3482697    Ranar Watsawa : 2018/05/27

Bangaen kasa da kasa, an nuna kwafin kur’ani mai tsarki mai tsada wanda ya kai riyal miliyan 3 na Qatar.
Lambar Labari: 3482157    Ranar Watsawa : 2017/12/01

Bangaren kasa da kasa, Saleh Garib shugaban bangaren al’adu na jarisar Alsharq ta kasar Qatar a sashen iqna a baje kolin rubuce-rubuce na kasa da kasa a Tehran.
Lambar Labari: 3482046    Ranar Watsawa : 2017/10/28

Bangaren kasa da kasa, a wani abu da ake kallonsa a matsayin sassauci a rikici diflomatsiya na tsakanin kasahen Qatar da Saudiyya, sarki Salman ya bada umurnin bude iyakar kasashen biyu.
Lambar Labari: 3481809    Ranar Watsawa : 2017/08/18

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Qatar Ta Musanta Zargin Wasu Kasashen Larabawa Na cewa tana shisshigi cikin lamaran wasu kasashe a yankin ko kuma tana goyon bayan yan ta'adda.
Lambar Labari: 3481582    Ranar Watsawa : 2017/06/05

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'ani mai tsarki guda dubu 40 a kasar Gambia da nufin kara yada koyarwar kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3481445    Ranar Watsawa : 2017/04/28