iqna

IQNA

kuwait
Mahalarta gasar hardar kur'ani mai tsarki ta kasar Kuwait karo na 12 ne suka fafata a rana ta biyar ta wannan gasa.
Lambar Labari: 3490140    Ranar Watsawa : 2023/11/13

Tehran (IQNA) "Abdul Rahman Abba Al-Mutairi" darektan gidan rediyon kur'ani da shirye-shiryen addini a kasar Kuwait ya bayyana shirye-shirye da ayyukan wannan gidan rediyon na rubu'in farko na shekarar 2023.
Lambar Labari: 3488421    Ranar Watsawa : 2022/12/30

Tehran (IQNA) Wani jami'in kungiyar Awqaf Kuwait ya sanar da cikakken bayani kan gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Kuwait karo na 11 .
Lambar Labari: 3487912    Ranar Watsawa : 2022/09/26

Tehran (IQNA) cibiyar kula da harkokin kur’ani ta kasar Kuwait ta sanar da wani shiri na hardar kur’ani kyauta ta hanyar yanar gizo.
Lambar Labari: 3484652    Ranar Watsawa : 2020/03/24

Tehran - (IQNA) an rufe makamarantun kur'ani a kasar Kuwait saboda tsoron bullar cutar corona kamar dai yadda ma'aikatar kula da harkokin addini ta sanar.
Lambar Labari: 3484566    Ranar Watsawa : 2020/02/27

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri na jarabawar hardar kur'ani mai tsarki a kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3484054    Ranar Watsawa : 2019/09/15

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta yi Allawadai da kakausar murya kan rusa gidajen Falastinawa da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3483880    Ranar Watsawa : 2019/07/25

Bangaren kasa da kasa, wani mutum da ba a san ko wane ne bay a keta alkur’ani mai tsarki a wani masallaci a Kuwait.
Lambar Labari: 3483826    Ranar Watsawa : 2019/07/10

Bangaren kasa da kasa, wasu masu gudanar da bincike sun gano wani tsohon masallaci a cikin saharar kasar Kuwait.
Lambar Labari: 3483521    Ranar Watsawa : 2019/04/05

Bagaren kasa da kasa, an raba taimakon kayayyakin abinci wanda ya kai tan 100 ga al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483362    Ranar Watsawa : 2019/02/10

Bangaren kasa da kasa, an kori wani bayahuden Isra’ila bayan shigarsa kasar Kuwait da fasfo na kasar Amurka.
Lambar Labari: 3483129    Ranar Watsawa : 2018/11/16

Bangaren kasa da kasa, cibiyar kur'ani ta kasar Kuwait Almanabir ta fitar da wani sabon tsari na koyar da kananan yara karatun kur'ani a lokacin hutun bazara.
Lambar Labari: 3482796    Ranar Watsawa : 2018/06/29

Bangaren kasa da kasa wakilin kasar Iran ya samu damar shiga cikin wadanda za su shiga gasar kur’ani ta duniyaa Aljeriya.
Lambar Labari: 3482730    Ranar Watsawa : 2018/06/05

Bangaren kasa da kasa, Sarkin kasar Kuwait ya jinjina wa kasar Iran dangane da rawar da take bunkasa alakar tattalin arziki da Iraki, inda ya ce wannan na da matukar muhimmanci wajen habbaka tattalin arzikin kasar ta Iraki.
Lambar Labari: 3482397    Ranar Watsawa : 2018/02/15

Banagren kasa da kasa, gwamnatin kasar Kuwait ta sanar da cewa, 'yan kasar guda biyu da aka kasha akasar Burkina Faso dukkaninsu malaman addinin muslunci ne.
Lambar Labari: 3481799    Ranar Watsawa : 2017/08/15

Bangaren kasa da kasa, mutumin da ake zargin cewa shi ne ya shirya harin masallacin Imam Sadiq q (AS) a kasar Kuwait ya amsa cewa shi dan kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh ne.
Lambar Labari: 3339492    Ranar Watsawa : 2015/08/05

Bangaren kasa da kasa, a yau an gudanar da sallar Juma'a ta bai daya tsakanin 'yan sunni da kuma 'yan shi'a a babban masallacin kasar tare da halartar sarkin da dukkanin mukarrabansa.
Lambar Labari: 3322592    Ranar Watsawa : 2015/07/03

Bangaren kasa da kasa, Muhamamd Mukhtar Juma’a ministan kula da harkokin addinin musunci a kasar Masar ya bayar da kyautar sulhu da zaman lafiya ga Ayatollah Sayyid Muhamamd Baqer Al-Mehri babban malamin shi’a Kuwait.
Lambar Labari: 3100054    Ranar Watsawa : 2015/04/06