iqna

IQNA

daesh
IQNA - Kungiyar ta'addanci ta ISIS ta fitar da faifan bidiyo game da mubaya'ar wasu 'yan kunar bakin wake biyu na harin ta'addancin wannan kungiya a Kerman.
Lambar Labari: 3490444    Ranar Watsawa : 2024/01/08

Yin amfani da hikimar gamayya ɗaya ce daga cikin hanyoyin haɓaka ikon yin zaɓi. Kodayake tare da wannan aikin, ba za mu iya cewa 100% na zaɓin gama kai daidai ba ne, amma ana iya cewa yana da kariya.
Lambar Labari: 3487669    Ranar Watsawa : 2022/08/10

Tehran (IQNA) Babban kwamandan dakarun sa kai na al’ummar Iraki Hashd Al-shaabi (Popular Mobilization ) Faleh al-Fayyad, ya yi bayani kan mataki na gaba a kasar Iraki, a daidai lokacin da ake gudanar da bukukuwan cika shekaru 8 da bayar da fatawar kafa dakarun.
Lambar Labari: 3487416    Ranar Watsawa : 2022/06/13

Tehran (IQNA) Babban daraktan majalisar malaman musulmin kasar Masar a wurin baje kolin littafai na birnin Alkahira ya jaddada cewa kungiyar Daesh na kara jawo kyamar musulunci a duniya.
Lambar Labari: 3486904    Ranar Watsawa : 2022/02/04

Tehran (IQNA) dakarun Hashd Alshaabi sun fatattaki mayakan 'yan ta'adda na kungiyar Daesh a kan iyakokin Iraki da Syria
Lambar Labari: 3486108    Ranar Watsawa : 2021/07/15

Tehran (IQNA) shugaban kasar Iran ya bayyana cewa nan da ranar Lahadi Amurka za ta kara shan wata kunya dangane da kasar Iran.
Lambar Labari: 3485273    Ranar Watsawa : 2020/10/14

Tehran (IQNA) Dakarun Hashdusshabi na kasar Iraqi sun bada sanarwan gano wani sansanin horar da mayakan Daesh a arewacin lardin bagdaza a yau jumma’a.
Lambar Labari: 3484950    Ranar Watsawa : 2020/07/03

Tehran (IQNA) Cin zarafin da tashar MBC mallakin gwamnatin Saudiyya da ke watsa shirinta daga Dubai UAE, ta yi wa shahid Abu Mahdi Al-muhandis ya fusata al’ummar kasar Iraki matuka.
Lambar Labari: 3484806    Ranar Watsawa : 2020/05/16

Tehran (IQNA) Jami’an hukumar tsaro ta farin kaya a kasar Tunisia sun bankado wani shirin kungiyar Daesh na kai wasu munanan hare-hare a kasar.
Lambar Labari: 3484676    Ranar Watsawa : 2020/04/02

Bangaren kasa da kasa, cibiyar bayar da fatawa a Masar ta yi gargadi kan yin amfani da Kalmar ta’addancin musulunci.
Lambar Labari: 3484294    Ranar Watsawa : 2019/12/05

Ga dukkanin alamu haifar da sabon rikici a Iraki sakamako ne na kasa cimma manufar kafa Daesh.
Lambar Labari: 3484209    Ranar Watsawa : 2019/10/31

Babbar jami’ar majalsar dinkin duniya a bangaren bincike ta bayyana cewa dole ne a hukunta ‘yan  Daesh a kasashensu.
Lambar Labari: 3484204    Ranar Watsawa : 2019/10/29

Bangaren kasa da kasa, rahotanni na cewa wasu dubban matan ‘yan ta’addan Daesh sun tsre daga arewacin Syria.
Lambar Labari: 3484141    Ranar Watsawa : 2019/10/10

Bangaren kasa da kasa, Daesh ta dauki alhakin kai harin da ya yi sanadiyyar mutuwar mutane fiye da sattin a birnin Kabul na kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3483966    Ranar Watsawa : 2019/08/19

Bangaren kasa da kasa, mataimakin shugaban kwamitin tsaro a majalisar Doma a Rasha ya mayar da martani kan rahoton yaduwar Daesh a Syria.
Lambar Labari: 3483923    Ranar Watsawa : 2019/08/07

Kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta yi da’awar kashe da jikkata sojojin Najeriya kimanin 40a  cikin Borno a wannan mako.
Lambar Labari: 3483905    Ranar Watsawa : 2019/08/02

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar ‘yan ta’addan Daesh ta dauki nauyin harin ta’addancin da aka kai jiya a birnin Tunis na kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3483781    Ranar Watsawa : 2019/06/28

Babban malamin addini na kasar Irai ya yi gargadi kan yiwuwar sake dawowar ‘yan ta’adda na kungiyar Daesh a kasar a nan gaba.
Lambar Labari: 3483737    Ranar Watsawa : 2019/06/14

Kotun kasar kasar Iraki ta yanke hukuncin kisa kan wasu ‘yan ta’addan Daesh su 3 wadanda dukkaninsu ‘yan kasar Faransa ne.
Lambar Labari: 3483682    Ranar Watsawa : 2019/05/28

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Rasha ta ce; ‘yan ta’addan daseh da suka sha kashi a Syria sun tsere zuwa kasashen Afghanistan da Libya.
Lambar Labari: 3483566    Ranar Watsawa : 2019/04/21