iqna

IQNA

mamba
IQNA - Amurka ta ki amincewa da kudurin da ya bukaci a baiwa Falastinu dammar zama mamba cikakkiya a Majalisar Dinkin Duniya.
Lambar Labari: 3491012    Ranar Watsawa : 2024/04/19

IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta sanar a cikin wata sanarwa cewa: Muna matukar bakin ciki da gazawar kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na amincewa da kudurin kasancewar Palasdinu cikakken mamba a majalisar dinkin duniya sakamakon kin amincewar Amurka.
Lambar Labari: 3491008    Ranar Watsawa : 2024/04/19

IQNA - A daidai lokacin da watan Ramadan aka gudanar da bikin baje kolin "Halafin larabci da kur'ani" na farko a cibiyar fasaha da al'adu ta birnin Asfi na kasar Maroko, kuma an baje kolin kur'ani mai tsarki da ya shafe shekaru sama da 500 a duniya.
Lambar Labari: 3490888    Ranar Watsawa : 2024/03/29

Firaministan Sweden Ulf Kristerson ya yi Allah wadai da kalaman shugaban jam'iyyar masu ra'ayin rikau, wanda ya yi kira da a kwace wasu masallatai tare da lalata su, ya kuma bayyana wadannan kalmomi a matsayin "rashin mutunci".
Lambar Labari: 3490222    Ranar Watsawa : 2023/11/28

A bana Karvan Noor tare da halartar malamai 20 da haddar kur’ani mai tsarki daga larduna 12, ya je kasar Wahayi don gabatar da shirin a tsakanin mahajjatan Baitullahi Al-Haram da Madina.
Lambar Labari: 3489285    Ranar Watsawa : 2023/06/10

Domin bude taron addinai;
Tehran (IQNA) Ahmad al-Tayeb, Sheikh Al-Azhar, ya je wannan kasa ne domin bude taron malaman addini karo na 7 a Nur-Sultan, babban birnin kasar Kazakhstan.
Lambar Labari: 3487756    Ranar Watsawa : 2022/08/27

Tehran (IQNA) Sheikh Al-Azhar Ahmad Tayyeb  ya nada tsohon shugaban kasar Nijar a matsayin daya daga cikin mambobin majalisar fitattun musulmi masu tasiri ta kasa da kasa.
Lambar Labari: 3487637    Ranar Watsawa : 2022/08/04

Tehran (IQNA) Shugaban kasar Aljeriya ya nuna rashin jin dadinsa kan yarjejeniyar tsaro da kasar Maroko ta kulla da gwamnatin sahyoniyawan ziyarar da ministan yakin isra’ila ya kai jiya a birnin Rabat.
Lambar Labari: 3486612    Ranar Watsawa : 2021/11/27

Tehran (IQNA) ana ci gaba da gudanar da tsarin karatun kur'ani a dai dai lokacin da ake ci gaba da tattakin ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3486352    Ranar Watsawa : 2021/09/26

Tehran (IQNA) kasar Iran ta zama mamba a kungiyar bunkasa harkokin tattalin arzikin Shanghai Cooperation Organization.
Lambar Labari: 3486318    Ranar Watsawa : 2021/09/17

Tehran (IQNA) malamin jami'ar birnin Johannesburg a kasar Afirka ta kudu ya bayyana cewa Isra'ila tana hankoron ganin ta rusa alaka tsakanin Tarayayr Afirka da Falastinu.
Lambar Labari: 3486253    Ranar Watsawa : 2021/08/30

Mataimakin Kungiyar Ahdullah Ta Iraki A Zantawa Da IQNA:
Tehran (IQNA) Masani kan harkokin siyasar kasa da kasa daga kasar Iraki ya sheda wa kamfanin dillancin labaran iqna cewa, tabbas Amurka da Isra’ila ne suka kashe Fakhrizadeh.
Lambar Labari: 3485433    Ranar Watsawa : 2020/12/06

Tehran (IQNA) an dakatar da gudanar da sallar Juma'a har tsawon makonni uku masu zuwa saboda yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485190    Ranar Watsawa : 2020/09/16

Bangaren kasa da kasa, a yau Talata an bude taron karawa juna sani a birnin Tehran na kasar Iran da ke yin dubi kan mahangar addinai kan rayuwar zamantakewar al’ummomi.
Lambar Labari: 3483425    Ranar Watsawa : 2019/03/05

Bangaren kasa da kasa, mamba a majalisar shawara ta kungiyar Hizbullah Sheikh Nabil Qawuq ya bayyana shiru da kasashen duniya suka yi kan ‘yan ta’adda ya bayyana irin goyon bayan da ‘yan ta’adda suke samu.
Lambar Labari: 3482425    Ranar Watsawa : 2018/02/24