iqna

IQNA

iraki
Ofishin Ayatollah Sayyid Ali Sistani mai kula da harkokin addinin Shi'a a kasar Iraki ya fitar da wata sanarwa dangane da fara azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3490736    Ranar Watsawa : 2024/03/02

Iraki ta bukaci;
New York (IQNA) A yayin da take maraba da kudurin Majalisar Dinkin Duniya na jiya na yin Allah wadai da haramtacciyar kasar Isra'ila, ma'aikatar harkokin wajen Iraki ta bukaci kasashe da cibiyoyin da abin ya shafa da su aiwatar da wannan kudiri cikin gaggawa.
Lambar Labari: 3489541    Ranar Watsawa : 2023/07/26

Najaf (IQNA) Babban magatakardar MDD yayin da yake ishara da karbar wasikar Ayatollah Sistani dangane da lamarin kona kur'ani a kasar Sweden, ya bayyana cewa yana godiya da kokarin wannan babbar hukuma ta shi'a.
Lambar Labari: 3489405    Ranar Watsawa : 2023/07/02

Tehran (IQNA) A yau 6 ga watan Fabrairu ne aka kawo karshen karramawar Arbaeen ta duniya karo na 8, inda aka rufe da bayar da kyaututtuka ga wadanda suka yi fice a wannan taron na kungiyar al’adu da sadarwa ta Musulunci.
Lambar Labari: 3488615    Ranar Watsawa : 2023/02/06

Tehran (IQNA) Wakiliyar musamman ta babban sakataren MDD a kasar Iraki Jenin Henis Plaskhart wadda ta je Karbala ta ziyarci haramin Imam Husaini (AS) inda ta gana da Sheikh Abdul Mahdi Karbalai mai kula da haramin Hosseini.
Lambar Labari: 3488324    Ranar Watsawa : 2022/12/12

Tehran (IQNA) - An lullube hubbaren Imam Ali (AS) da ke birnin Najaf na kasar Iraki da bakaken tutoci .
Lambar Labari: 3488295    Ranar Watsawa : 2022/12/06

Tehran (IQNA) – Aikin sabon Dharihi na hubbaren Sayyida Zeynab (SA) yana kan matakin karshe kuma ana sa ran kammala shi nan ba da dadewa ba.
Lambar Labari: 3486970    Ranar Watsawa : 2022/02/22

Tehran (IQNA) Cibiyar horar da hidimomin kur'ani mai suna "Ayat" mai alaka da Al'arshin Husaini mai alfarma ne aka kaddamar da shirin bunkasa hazakar kur'ani na hudu a kasar Iraki a birnin Karbala mai tsarki.
Lambar Labari: 3486967    Ranar Watsawa : 2022/02/21

Tehran (IQNA) Kungiyar Hizbullah ta bayyana harin da Amurka ta kai kan sansanonin dakarun Hashd Al-shaabi a daren jiya da cewa, yunkuri ne na neman raunana Iraki da Syria.
Lambar Labari: 3486058    Ranar Watsawa : 2021/06/28

Tehtan (IQNA)  wasu wadanda ba a san ko su wane na ba sun kunna wuta a cikin asibitocin tafi da gidanka ta Hashd Sha’abi a Najaf.
Lambar Labari: 3485275    Ranar Watsawa : 2020/10/14

Tehran (IQNA) kungiyar Nujba a kasar Iraki ta bayyana cewa Amurka ce da kanta take da hannu wajen harba makamai a kan ofishinta a Iraki.
Lambar Labari: 3485223    Ranar Watsawa : 2020/09/27

Tehran (IQNA) kwamitin kula da harkokin kiwon lafiya na kasar Iraki ya sanar da cewa, a shekarar bana ‘yan kasashen waje ba za su halarci taron arba’in ba.
Lambar Labari: 3485203    Ranar Watsawa : 2020/09/20

Tehran (IQNA) an fara gudanar da tarukan watan muharram a Iraki a cikin kwararn matakai na kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3485112    Ranar Watsawa : 2020/08/23

Tehran (IQNA) sakamakon yanayin da ake cikin an sanar da cewa za a gudanar da tarukan Muharram a Najaf a cikin kwararan matakai.
Lambar Labari: 3485107    Ranar Watsawa : 2020/08/21

Tehran (IQNA) Ayatollah Muhammad Taqi Mudarris ya kirayi al’ummar Iraki da su zauna gida a lokutan juyayi na muharram.
Lambar Labari: 3485102    Ranar Watsawa : 2020/08/19

Tehran (IQNA) an kayata hubbaren Amirul Muminin Ali (AS) domin zagayowar lokacin Ghadir.
Lambar Labari: 3485062    Ranar Watsawa : 2020/08/06

Tehran (IQNA) babban malamin ahlu sunnah mai bayar da fatawa na Iraki ya ce dole ne a  aiwatar da kudirin da ya bukaci ficewar Amurkawa daga Iraki.
Lambar Labari: 3485010    Ranar Watsawa : 2020/07/23

Tehran (IQNA) ziyarar da manyan jami'an gwamnatocin Iran da Iraki suka kai kasashen juna lokaci guda alama ce ta kara tabbatar alaka tsakanin kasashen biyu.
Lambar Labari: 3485008    Ranar Watsawa : 2020/07/22

Tehran (IQNA) Kungiyar ‘yan ta’adda ta Daesh ta dauki alhakin kisan fitaccen masanin harkokin tsaro a kasar Iraki Hisham Alhashimi a daren jiya.
Lambar Labari: 3484963    Ranar Watsawa : 2020/07/07

Tehran (IQNA) Kungiyar lauyoyin Iraki ta sanar da cewa za ta shigar da kara kan jaridar Saudiyya da ci zarafin babban malamin addini Ayatollah Sistani.
Lambar Labari: 3484955    Ranar Watsawa : 2020/07/05