iqna

IQNA

mina
Makkah (IQNA) Sama da alhazai miliyan daya da dubu dari takwas ne suka fara gudanar da ibadar jifa ta Jamrat Aqaba a Mashar Mena a yau ranar Idin babbar Sallah.
Lambar Labari: 3489385    Ranar Watsawa : 2023/06/28

Makkah (IQNA) Mahajjatan Baitullahi Al-Haram sun tafi kasar Mina da Masharul Haram domin fara aikin Hajji na farko da ya dauki tsawon kwanaki shida.
Lambar Labari: 3489374    Ranar Watsawa : 2023/06/26

Tehran (IQNA) – Masallacin da ke a gindin wani dutse a kudancin Mina, Masallacin Khayf shi ne masallaci mafi muhimmanci a Mina.
Lambar Labari: 3487538    Ranar Watsawa : 2022/07/12

Bangaren kasa da kasa, a yau ne maniyyata suka fara gudanar da jifar shedan ta farko a Mina.
Lambar Labari: 3483935    Ranar Watsawa : 2019/08/11

Bangaren kasa da kasa, mahajjata sun fara shiga Mina a yau domin fara shirin tarwiyyah inda hakan za a su yi tsayuwar arafah.
Lambar Labari: 3482904    Ranar Watsawa : 2018/08/19

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin alahazan kasar Masar sun bayyana abin da ya faru a Mina da cewa balai ne mai girma.
Lambar Labari: 3382030    Ranar Watsawa : 2015/10/05

Lambar Labari: 3381965    Ranar Watsawa : 2015/10/05

Lambar Labari: 3379361    Ranar Watsawa : 2015/10/04