iqna

IQNA

landan
Landan (IQNA) Wasu mahara sun kai hari ofishin hukumar kare hakkin bil adama ta Musulunci da ke birnin Landan, wanda ya dora tutar Falasdinawa a cikin ofishin.
Lambar Labari: 3490081    Ranar Watsawa : 2023/11/02

Tehran (IQNA) A jiya 27 ga watan Oktoba Nuwamba, 5 ga Nuwamba, ana sayar da gwanjon na Christie a London.
Lambar Labari: 3488086    Ranar Watsawa : 2022/10/28

Tehran (IQNA) Ahmad Mustafa wani mai fasahar rubutu ne dan kasar Masar, wanda ya kirkiri wani sabon salo na fasahar rubutun ayoyin kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486697    Ranar Watsawa : 2021/12/18

Bangaren kasa da kasa, an saka wani dadadden kwafin kur’ani a gidan ciniki na Sotheby’s da ke Landan.
Lambar Labari: 3484192    Ranar Watsawa : 2019/10/26

A ranar Lahadi mai zuwa za a gudanar da taron tunawa da ranar wafatin manzon Allah (SAW) da shahadar Imam Hassan (AS).
Lambar Labari: 3484189    Ranar Watsawa : 2019/10/25

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina masallacia  arewacin birnin Lanadan na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484023    Ranar Watsawa : 2019/09/06

Daruruwan jama'a ne suka gudanar da jerin gwanon nuna goyon baya ga Sheikh Ibrahim Zakzaky a birnin London an kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483821    Ranar Watsawa : 2019/07/09

Bangaren kasa da kasa wato kotu a birnin Landan na kasar Birtaniya a cikin unguwar Cricklewood a yankin Brent a Landan ta yanke hukunci kan mai yin barazanar kisa a kan musulmi.
Lambar Labari: 3481770    Ranar Watsawa : 2017/08/05

Bangaren kasa da kasa, wata kotu a Landan ta yanke hukuncin daurin watanni 8 a wasu mutane biyu, saboda jefa naman alade da suka yia kan masallacin Rahman da ke birnin.
Lambar Labari: 3480905    Ranar Watsawa : 2016/11/03

Bangaren kasa da kasa, Morgan Freeman fitaccen dan was an fina-finai a kasar Amurka ya halarci taron Ashura a birnin Landan.
Lambar Labari: 3480849    Ranar Watsawa : 2016/10/12

Bangaren kasa da kasa, wasu mutane da ba a san ko su wane ne ba sun jefa naman alade a kan masallacin Rahman da ke yankin Samars town a cikin birnin Landan na kasar Birytaniya.
Lambar Labari: 3480827    Ranar Watsawa : 2016/10/05