iqna

IQNA

yemen
IQNA -Jiragen yakin Amurka da kumaBurtaniya sun ci gaba da kai hare hare a kan kasar Yemen, inda a hare harensu na safiyar yau Litinin sun cilla makamai masu linzami kan yankunan Saada da kuma Hudaida.
Lambar Labari: 3490589    Ranar Watsawa : 2024/02/05

Shugaban Ansarullah ya yi gargadin cewa;
San’a (IQNA) Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya yi gargadin cewa, idan Amurka ta shiga tsakani kai tsaye a cikin Falasdinu, a shirye mu ke mu mayar da martani da makaman roka da kuma hare-haren jiragen sama.
Lambar Labari: 3489965    Ranar Watsawa : 2023/10/12

Tehran (IQNA) Jami'ar birnin Aden ta kasar Yemen ta karrama wasu mata 47 da suka haddace kur'ani mai tsarki ta hanyar gudanar da biki.
Lambar Labari: 3489163    Ranar Watsawa : 2023/05/18

Tehran (IQNA) A yayin zanga-zangar da aka gudanar a birnin Hodeida na kasar Yemen, an yi Allah wadai da wulakanta kur'ani mai tsarki a kasashen Sweden, Denmark da Netherlands.
Lambar Labari: 3488597    Ranar Watsawa : 2023/02/02

Fitattun Mutane A Cikin Kur’ani  (23)
Masana tarihi da masu tafsiri sun yi rubuce-rubuce game da Sayyid Shoaib (AS) cewa shi makaho ne, amma yana da basira ta fuskar magana da tunani da tunani.
Lambar Labari: 3488393    Ranar Watsawa : 2022/12/25

Tehran (IQNA) Al'ummar kasar Yemen sun gudanar da bukukuwan idin Ghadir da gagarumin biki a birnin Sana'a da wasu larduna 13 inda suka gudanar da bukukuwa daban-daban.
Lambar Labari: 3487563    Ranar Watsawa : 2022/07/18

Tehran (IQNA) a kasar Yemen sun gudanar da gasar "Fi Rahab al-Qur'an" a lardin Taiz a ranar Rajab da zagayowar ranar shahadar Sayyid Hussein Badruddin al-Houthi.
Lambar Labari: 3486963    Ranar Watsawa : 2022/02/20

Tehran (IQNA) jagoran kungiyar Ansarullah a kasar Yemen ya bayyana cewa, Alqaeeda da Daesh suna yi wa yahudawa aiki ne.
Lambar Labari: 3485735    Ranar Watsawa : 2021/03/11

Tehran (IQNA) a kowace rana akalla mutane 25 ne suke mutuwa sakamakon ci gaba da rufe filin jirgi na San’a a Yemen
Lambar Labari: 3485272    Ranar Watsawa : 2020/10/13

Tehran (IQNA) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da munanan hare-haren da jiragen yakin kasar Saudiyya suka kaddamar a Yemen.
Lambar Labari: 3485066    Ranar Watsawa : 2020/08/08

Tehran (IQNA) Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Sayyid Abbas Musawi ya yi tir da Allawadai da hare-haren Saudiyya a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484993    Ranar Watsawa : 2020/07/17

Tehran (IQNA) ci gaba da tsare manyan jiragen ruwa da suke dauke da makamashi tare da hana su isa kasar Yemen, hakan na yin barazana ga rayuwan al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3484940    Ranar Watsawa : 2020/07/01

Tehran (IQNA) kungiyar larabawan Yemen 'yan kabilar Huthi masu gwagwarmaya da 'yan mamaya a kasar sun bayyana shirinsu na tattaunawa da Saudiyya.
Lambar Labari: 3484898    Ranar Watsawa : 2020/06/15

Tehran (IQNA) Kwamitoci da kungiyoyin musulmi a kasar Yemen sun fitar da bayanai a kan ranar Quds.
Lambar Labari: 3484825    Ranar Watsawa : 2020/05/22

Tehran (IQNA) shugaban majalisar juyin juya hali a kasar Yemen Muhammad Ali Alhuthi ya bayyana cewa, ci gaba da killace kasar Yemen na daga cikin abubuwan da ke yin barazana ga rayuwar al’ummar kasar.
Lambar Labari: 3484809    Ranar Watsawa : 2020/05/18

Tehran (IQNA) fararen hula hudu ne su ka yi shahada a kasar Yemen, a wani hari da jiragen yaki na kawancen Saudiyya.
Lambar Labari: 3484774    Ranar Watsawa : 2020/05/07

Tehran (IQNA) Majiyar sojojin kasar Yemen ta bayyana cewa a cikin kwanaki bakawai da suka gabata, sojojin Saudiyya sun kai hare-hare kimanin 300 kan yankuna a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484693    Ranar Watsawa : 2020/04/08

Tehran (IQNA) jiragen yakin masarautar Al Saud sun kaddamar da munanan hare-hare a kan biranen kasar Yemen a yau.
Lambar Labari: 3484669    Ranar Watsawa : 2020/03/30

Tehran (IQNA) a jiya ne aka cika shekaru biyar da Saudiyya ta fara kaddamar da hare-hare kan al’ummar kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484658    Ranar Watsawa : 2020/03/26

Tehran (IQNA) dakarun kasar Yemen sun samu nasarar kammala kwace iko da lardin Jauf daga hannun sojojin hayar Saudiyya.
Lambar Labari: 3484633    Ranar Watsawa : 2020/03/18