iqna

IQNA

unesco
IQNA - UNESCO ta sanar da cewa, a karshen wannan shekara za a kammala aikin maido da masallacin Nouri mai dimbin tarihi da ke birnin Mosul, wanda kungiyar ISIS ta lalata a shekarar 2017, a wani bangare na shirin Majalisar Dinkin Duniya na maido da wasu wuraren tarihi na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3490838    Ranar Watsawa : 2024/03/20

UNESCO ta tabbatar;
Mosul (IQNA) Hukumar kula da ilimi da kimiya da al'adu ta Majalisar Dinkin Duniya UNESCO ta tabbatar da cewa an gano gurare hudu na alwala da dakunan sallah a karkashin masallacin Jame Nouri da ke birnin Mosil, wadanda ba a ambata a cikin littattafan tarihi ba.
Lambar Labari: 3489695    Ranar Watsawa : 2023/08/23

Babbar darakta ta hukumar raya ilimi da al'adu da wuraren tarihi ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta bayyana cewa, sake gina birnin Mosil na Iraki abu ne mai wahala.
Lambar Labari: 3483318    Ranar Watsawa : 2019/01/16

Bangaren kasa da kasa, Isra’ila ta sanar da ficewa daga hukumar raya ilimi da al’adu da kuma tarihi ta majalisar dinkin duniya wato UNESCO.
Lambar Labari: 3483279    Ranar Watsawa : 2019/01/03

Bangaren kasa da kasa, an nuna wani kwafin kur’ani mai tsarki bugun China a babban baje kolin littafai na hukumar UNESCO da ke gudana a halin yanzu.
Lambar Labari: 3483177    Ranar Watsawa : 2018/12/03

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da adana wurare da kayayyakin tarihi ta duniya UNESCO ta saka birnin Alkhalil da kuma masallacin annabi Ibrahim a cikin wuraren tarihi na duniya.
Lambar Labari: 3481679    Ranar Watsawa : 2017/07/07

Ministan Al’adun Masar:
Bangaren kasa da kasa, Hilmi Al-namnam ministan al’adu na Masar ya bayyana kudirin UNESCO da ke tabbatar da malalkar masallacin aqsa ga musulmi da cewa kayi ne ga Amurka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3480864    Ranar Watsawa : 2016/10/19

Jakadan Isra'ila A Majalisar Dinkin Duniya:
Bangaren kasa da kasa, jakadan haramtacciyar kasar Isra'ila a majalisar dinkin duniya ya bayyana Arina Bukowa shugabar hukumar UNESCO an mata barazanar kisa ne kan kudirin da ta dauka.
Lambar Labari: 3480863    Ranar Watsawa : 2016/10/18

Bnagaren kasa da kasa, malaman musulmi da kuma masana a birnin quds sun nuna farin cikinsu matuka dangane da daftarin kudirin UNESCO kan masallacin aqsa.
Lambar Labari: 3480860    Ranar Watsawa : 2016/10/17

Bangaren kasa da kasa, hukumar UNESCO ta gabatar da wani daftarin kudiri a gaban kwamitin majalisar dinkin duniya kan mallakar masallacin Aqsa.
Lambar Labari: 3480856    Ranar Watsawa : 2016/10/14

Bangaren kasa da kasa, hukumar kula da adana kayan tarihi ta majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya kana bin da Isra’ila take na sace kayan tarhi lamarin da ya fusata jami’an yahudawa.
Lambar Labari: 3391732    Ranar Watsawa : 2015/10/22

Bangaren kasa da kasa, hukumar adana kayan tarihi ta majalisar dinkin duniya ta yi gargadin cewa akwai alamun da ke nuni da cewa yan ta’addan daesh na shirin kaddamar da hari kan wuraren tarihi na kasar Syria.
Lambar Labari: 3364515    Ranar Watsawa : 2015/09/17

Bangaren kasa da kasa, hukumar bunkasa harkokin ilimi da tarihi tarihi da al’adu ta majalisar dinkin duniya UNESCO ta kirayi haramtacciyar kasar Isra’ila da ta kawo karshen gina ramuka abirnin Quds da take yi.
Lambar Labari: 3199228    Ranar Watsawa : 2015/04/23