iqna

IQNA

dubai
Dubai (IQNA) A daren jiya ne aka shiga rana ta uku a gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 7 na Sheikh Fatima Bin Mubarak a birnin Dubai, 27 Shahrivar ta halarci gasar mata 10 da suka fito daga kasashen duniya daban-daban.
Lambar Labari: 3489840    Ranar Watsawa : 2023/09/19

Dubai (IQNA) A ranar farko ta gasar kasa da kasa ta Sheikha Fatima Bint Mubarak karo na 7 da aka yi a Dubai, mahalarta 10 ne suka fafata a zagaye biyu safe da yamma.
Lambar Labari: 3489827    Ranar Watsawa : 2023/09/17

Wadanda suka shirya gasar kur'ani ta kasa da kasa sun karbi Plate Silver Plate na masu kirkirar YouTube saboda kokarin da suke yi na karfafa abubuwan da ke ciki da kuma sadarwar da ta dace da masu sauraro.
Lambar Labari: 3489343    Ranar Watsawa : 2023/06/20

Tehran (IQNA) A jiya ne dai aka kawo karshen ayyukan gasar kur'ani mai tsarki karo na 23 na Sheikha Hind bint Maktoum a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3488498    Ranar Watsawa : 2023/01/13

Tehran (IQNA) wani taro mai taken samun masaniya kan annawa 25 da ke gudana a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3486566    Ranar Watsawa : 2021/11/16

Tehran (IQNA) an saka kiran salla daga dogon beni na Burj Khalifa a Dubai a matsayin alamar bude masallatai.
Lambar Labari: 3484945    Ranar Watsawa : 2020/07/02

Tehran (IQNA) Hukumar lafiya ta duniya ta aike da kayayyakin aiki zuwa kasar Iran domin yaki da cutar coronavirus a kasar.
Lambar Labari: 3484579    Ranar Watsawa : 2020/03/02

Bangaren kasa da kasa,a yau an kammala gasar kur'ani ta duniya ta mata a hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3484235    Ranar Watsawa : 2019/11/08

An fara gudanar da babbar gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa tare da halartar kasashe 90.
Lambar Labari: 3483620    Ranar Watsawa : 2019/05/09

Bangaren kasa dakasa, an bude babbar gasar kur’ani mai tsarki ta mata zalla a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3483104    Ranar Watsawa : 2018/11/05

Bangaren kasa da kasa, Dakarun kasar Yemen sun sake kai harin ne da makami mai linzami a yau a kan babban filin sauka da tashin jiragen sama na birnin Dubai cibiyar kasuwanci ta UAE.
Lambar Labari: 3483022    Ranar Watsawa : 2018/09/30

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muhammad Bin Rashid Al Maktum sarkin Dubai a wani lamari mai ban mamaki da ba a taba ganin irinsa ba, ya caccaki mahukuntan kasashen larabawa.
Lambar Labari: 3482866    Ranar Watsawa : 2018/08/05

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron bude gasar kur'ani ta duniya mai taken Fatima Bint Mubarak a birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482096    Ranar Watsawa : 2017/11/13

Bangaren kasa da kasa, mata mahardata kur'ani mai tsarki ya zuwa yanzu aka tabbatar da cewa za su halarci gasar kur'ani ta hadaddaiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3481966    Ranar Watsawa : 2017/10/04

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta sabbin muslunta a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3480871    Ranar Watsawa : 2016/10/21

Bangaren kasa da kasa, Ahmad Abdulaziz Alhaddad ya bayyana cewa ya halasta a buga tare da karanta kur’ani mai rsaki mai launi kamar yadda aka yi a kasar Masar.
Lambar Labari: 3455815    Ranar Watsawa : 2015/11/22

Bangaren kasa da kasa, an saar da sunayen mutae 10 wadanda suka fi nuna kwazoa gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta Dubai.
Lambar Labari: 3326042    Ranar Watsawa : 2015/07/09

Bangaren kasa da kasa, an girma mutanen da suka dauki nauyin shiryawa da kuma gabatar da gasar karatu da hardar kur’ani mai tsarki ta birnin Dubai.
Lambar Labari: 3325753    Ranar Watsawa : 2015/07/07

Bangaren kasa da kasa, an kawo karshen gasar karatu da hardar kur’ani mai ta duniya a birnin Dubai tare da halartar mahardata 76 daga kasashen duniya.
Lambar Labari: 3323720    Ranar Watsawa : 2015/07/05

Bangaren kasa da kasa, mahardata 34 ne suka kai ga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur’ani ma tsarki ta duniya da k eke gudana ahalin yanzu a birnin Dubai.
Lambar Labari: 3321184    Ranar Watsawa : 2015/06/29