iqna

IQNA

pakistan
Quetta (IQNA) Masu ba da sabis na wayar hannu da na intanet sun dakatar da ayyukansu a birnin Quetta bisa bukatar hukumar 'yan sanda ta tsakiyar lardin Baluchistan na Pakistan.
Lambar Labari: 3489550    Ranar Watsawa : 2023/07/28

Tehran (IQNA) An bude wani baje kolin zane-zane na tsirran kur'ani mai tsarki a garin Kew dake birnin Landan.
Lambar Labari: 3488933    Ranar Watsawa : 2023/04/07

Tehran (IQNA) Kasuwar hannayen jari ta Pakistan (PSX) ta lashe kyautar mafi kyawun musayar hannayen jari ta Musulunci 2022 ta Global Islamic Financing Awards (GIFA).
Lambar Labari: 3487931    Ranar Watsawa : 2022/09/30

Tehran (IQNA) Jami’an ‘yan sandan Pakistan sun sanar da cewa, wani abu mai karfi da ya fashe a wani masallaci a birnin Peshawar da ke arewa maso yammacin kasar ya yi sanadin mutuwar mutane 30 tare da jikkata wasu da dama.
Lambar Labari: 3487011    Ranar Watsawa : 2022/03/04

Tehran (IQNA) al'ummar kasar Pakistan sun gudanar ad jetin gwano a birane daban-daban an kasar domin yin Allawadai da zanen batunci kan ma'aiki (SAW_ da jaridar Charlie Hebdo ta kasar Faransa ta yi.
Lambar Labari: 3485168    Ranar Watsawa : 2020/09/09

Tehran (IQNA) a Pakistan an baje kolin wasu hotuna na wasu wurare masu alfarma da suka hada da hubbaren Imam Ridha (AS).
Lambar Labari: 3484948    Ranar Watsawa : 2020/07/03

Tehran (IQNA) an gudanar da wani baje koli kan tarihin gudun hijirar marigayi Imam Khomeini (RA) a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3484862    Ranar Watsawa : 2020/06/04

Tehran (IQNA) Ggwamnatin kasarPakistan yi Allawadai da gina wurin bautar Hindus a masallacin musulmi a kasar India.
Lambar Labari: 3484844    Ranar Watsawa : 2020/05/28

Tehran (IQNA) kasar Pakistan daya ce daga cikin manyan kasashen musulmi wadanda suke gudanar da lamurra na addinin watan ramadan.
Lambar Labari: 3484811    Ranar Watsawa : 2020/05/18

Tehran (IQNA) Mutanen Amurka sun girmama wani likita musulmi wanda ya samar da wata na’ura wadda take taimaka ma masu fama da corona wajen lumfashi.
Lambar Labari: 3484709    Ranar Watsawa : 2020/04/13

Tehran (IQNA) Ofishin shugaban kasar Pakistan ya aike da sakon jinjina ga jagoran juyin juya halin muslunci na Iran, kan kare al’ummar musulmi na kasar India da ya yi.
Lambar Labari: 3484589    Ranar Watsawa : 2020/03/05

Wani dan kasuwa dan kasar Pakistan zai dasa itatuwa kan hanyar masu ziyarar arba’in daga Najaf zuwa Karbala.
Lambar Labari: 3484284    Ranar Watsawa : 2019/12/01

Bangaren siyasa, a lokacin da yake zantawa da firayi ministan Pakistan a yau shugaba Rauhani ya ce dole a warware matsalolin gabas ta tsakiya ta hanyar tattaunawa.
Lambar Labari: 3484148    Ranar Watsawa : 2019/10/13

Bangaren kasa da kasa, adadin mutanen da suka mutu sakamakon girgizar kasa a Kashmir ta Pakistan ya karu.
Lambar Labari: 3484086    Ranar Watsawa : 2019/09/25

Firayi ministan kasar Pakistan Imran Khan ya bayyana cewa, babu wata alaka tsakanin addinin muslucni da kuma ayyukan ta’addanci.
Lambar Labari: 3484012    Ranar Watsawa : 2019/09/02

Bnagaren kasa da kasa, Sojojin kasar Pakistan sun bayar da dama ga ‘yan jarida na kasashen ketare da su ziyarci kan iyakokin kasar da kuma India.
Lambar Labari: 3484001    Ranar Watsawa : 2019/08/30

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar Pakistan ta sanar da cewa za ta mayar da batun Kashmir zuwa ga babbar kotun duniya.
Lambar Labari: 3483976    Ranar Watsawa : 2019/08/22

Bangaren kasa da kasa, kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya zai gudanar da zama kan halin da ake ciki a yankin Kashmir na kasar India.
Lambar Labari: 3483952    Ranar Watsawa : 2019/08/15

Bangaren kasa da kasa, Imran Khan fira ministan Pakistan ya zargi Indiya da yunkurin aiwatar da ayyukan soji a Keshmir.
Lambar Labari: 3483948    Ranar Watsawa : 2019/08/14

Shugaban jamhuriyar musulunci ta Iran ya bukaci kasashen Indiya da Pakistan su kai zuciya nesa domin kauce wabarkewar rikici da kuma kare rayukan fararen hula a yankin Kashmir.
Lambar Labari: 3483936    Ranar Watsawa : 2019/08/11