iqna

IQNA

allawadai
Kungiyar Hamas ta yi Allah wadai da sabon takunkumin da Amurka da Birtaniya suka kakaba wa masu gwagwarmayar Palasdinawa ta hanyar fitar da sanarwa.
Lambar Labari: 3490315    Ranar Watsawa : 2023/12/15

Gaza (IQNA) Abdulrahman Talat Barhoun wani yaro Bafalasdine wanda ya haddace kur'ani mai tsarki tare da 'yan uwansa uku da mahaifiyarsa ya yi shahada a harin bam din da gwamnatin sahyoniya ta kai.
Lambar Labari: 3490122    Ranar Watsawa : 2023/11/09

Kwamitin Kare Hakkokin Dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ya yi nazari kan yanayin kare hakkin bil adama a Palastinu da ta mamaye da sauran kasashen Larabawa a jiya a taronta karo na 54.
Lambar Labari: 3489926    Ranar Watsawa : 2023/10/05

Shugaban Ansarullah na kasar Yemen ya ce a maulidin Manzon Allah (S.A.W.):
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen yayi Allah wadai da daidaita alaka tsakanin wasu kasashen larabawa da gwamnatin yahudawan sahyoniya ta kowace fuska a yayin bukukuwan maulidin manzon Allah (SAW).
Lambar Labari: 3489889    Ranar Watsawa : 2023/09/28

Quds (IQNA) Kungiyar shugabannin tsirarun mabiya addinin kirista daga kasashen Iraki, Masar da Palastinu sun yi kakkausar suka ga yadda aka wulakanta kur'ani mai tsarki a kasar Sweden.
Lambar Labari: 3489406    Ranar Watsawa : 2023/07/02

Tehran (IQNA) Da dama daga cikin kasashen Larabawa da na Musulunci sun yi Allah-wadai da matakin da Paris ta dauka kan harin da aka kai kan Manzon Allah (SAW) a kasar Faransa da kuma abin da suka bayyana da kalaman nuna kyama da cin zarafi daga shugaban Faransa Emmanuel Macron.
Lambar Labari: 3489214    Ranar Watsawa : 2023/05/28

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Iran ta yi suka da kakkausar murya kan wulakanta kur'ani mai tsarki da wata kungiya mai tsatsauran ra'ayi ta kasar Denmark ta yi a baya-bayan nan.
Lambar Labari: 3488882    Ranar Watsawa : 2023/03/28

Tehran (IQNA) Wani dan tsattsauran ra'ayi na majalisar Knesset na gwamnatin Sahayoniya ya kai hari a masallacin Al-Aqsa da ke birnin Kudus tare da goyon bayan sojojin kasar.
Lambar Labari: 3487896    Ranar Watsawa : 2022/09/22

Tehran (IQNA) Hamas ta caccaki kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) kan barin shugaban kasar Isra'ila Isaac Herzog ya ziyarci kasar
Lambar Labari: 3486888    Ranar Watsawa : 2022/01/31

Tehran (IQNA) gwamnatin kasar Jordan ta yi Allawadai da furucin gwamnatin Isra'ila na halasta gina wani wurin bautar yahudawa a cikin harabar masallacin Quds
Lambar Labari: 3486625    Ranar Watsawa : 2021/11/30

Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta yi tir da Allawadai da hare-haren Isra'ila a kan kasar Syria.
Lambar Labari: 3486404    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNA) babbar cibiyar addini ta Azhar da babban mufti na Masar sun yi tir da Allawadai da harin Kunduz Afghanistan.
Lambar Labari: 3486403    Ranar Watsawa : 2021/10/09

Tehran (IQNa) Majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya dagane da harin ta’addancin da aka kai a kasar Iraki.
Lambar Labari: 3486127    Ranar Watsawa : 2021/07/21

Tehran (IQNA) Wasu daga cikin manyan malaman yahudawan Burtaniya sun fitar da bayanin da ke yin Allawadai da duk wani cin zarafi a kan musulmi da wasu yahudawan ke yi.
Lambar Labari: 3485961    Ranar Watsawa : 2021/05/29

Tehran (IQNA) Dan majalisar dattijan Amurka Bernie Sanders ya yi tir da irin tsatsauran ra'ayin Netanyahu.
Lambar Labari: 3485918    Ranar Watsawa : 2021/05/15

Tehran (IQNA) duniya suna ci gaba da yin Allawadai da ta’asar da gwamnatin yahudawan sahyuniyya take tafkawa a birnin Quds.
Lambar Labari: 3485899    Ranar Watsawa : 2021/05/10

Tehran (IQNA) al’ummar kasar Bahrain sun sake dawowa kan tituna domin hakkokinsu da masarautar kama karya ta kasar ta harmata musu a matsayinsu na ‘yan kasa.
Lambar Labari: 3485785    Ranar Watsawa : 2021/04/05

Tehran (IQNA) majalisar dinkin duniya ta yi Allawadai da kakkausar murya kan sace yara 'yan mata 'yan makarantar kwana a cikin jihar Zamfara da ke Najeriya.
Lambar Labari: 3485699    Ranar Watsawa : 2021/02/28

Tehran (IQNA) majalisar dokokin Iran ta yi Allawadai da kakkausar murya a kan takunkuman da Amurka ta dora wa jamimi’atul Mustafa.
Lambar Labari: 3485497    Ranar Watsawa : 2020/12/27

Tehran (IQNA) Babban malami mai bayar da fatawa a birnin Quds ya yi Allawadai da kakkausar murya kan keta alfarmar masallacin aqsa mai alfarma da yahudawa suke yi.
Lambar Labari: 3485468    Ranar Watsawa : 2020/12/17