iqna

IQNA

qom
Qom (IQNA) A wata wasika da ya aikewa Sheikh Al-Azhar daraktan makarantun hauza yayin da yake yaba matsayin wannan cibiya a kan batun wulakanta kur'ani mai tsarki, ya bukaci hadin kan kasashen musulmi da daukar matsayi guda a wannan fanni.
Lambar Labari: 3489562    Ranar Watsawa : 2023/07/30

An gudanar da janazar babban malamin addinin muslunci Ayatollah Shahrudi a yau, wanda Allah ya yi masa rasuwa a jiya .
Lambar Labari: 3483253    Ranar Watsawa : 2018/12/26

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron bayar da horo kan samun masaniya dangane da addinin muslunci wanda cibiyar muslunci ta Qom ta shirya a birnin Harare na Zimbabwe.
Lambar Labari: 3481812    Ranar Watsawa : 2017/08/19

Bangaren kasa da kasa, wakilin jagora kuma shugaban ma’aikatar kula da harkokin addini ya bayyana cewa, baki ‘yan kasashne waje kimanin 400 ne za su halarci gasar kur’ani ta mata zalla a Iran.
Lambar Labari: 3481300    Ranar Watsawa : 2017/03/10

Bangaren ksa da kasa, cibiyar yada al'adun muslunci ta isar da sakon ta'aziyyar rasuwar Ayatollah Musawi Ardabili.
Lambar Labari: 3480968    Ranar Watsawa : 2016/11/24

Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan kasar Algeria a yayin halartar taron baje kolin littafai na kasar ya bayyana cewa za a yi amfani da fasahar adana littafai ta Qom a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480898    Ranar Watsawa : 2016/11/01

Bangaren kasa da kasa, cibiyar hubbaren Hussaini ta shirya gudanar da wani na karatun kur’ani mai tsarki domin girmama alhazan da suka rasu a Mina musamman ma makaranta kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3382528    Ranar Watsawa : 2015/10/06

Bnagaren kasa da kasa, daya daga cikin mahalarta taron yaki da akidar kafirta musulmi da aka kamala yau a birnin Qom ya yi kira da akafa wani kwamiti na malamai da zai bin kadun hanyoyin yaki da akidar takfiriyya.
Lambar Labari: 2611415    Ranar Watsawa : 2014/11/24

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin fitattun malaman addinin muslunci daga Masar da ya halarci zaman taron malamai da ake gudanarwa a birnin Qom na jamhuriyar muslunci ta Iran ya ce hadin kan malamai shi ne mafita domin rusa ta'addanci.
Lambar Labari: 1476584    Ranar Watsawa : 2014/11/23