iqna

IQNA

kabul
Tehran (IQNA) Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan al'amuran kare hakkin bil'adama a Afghanistan ya bayyana mummunan fashewar bam a jiya a yammacin birnin Kabul a matsayin abin ban tsoro tare da bayyana jami'an Taliban a matsayin masu alhakin kare rayukan 'yan kasar.
Lambar Labari: 3487646    Ranar Watsawa : 2022/08/06

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3482483    Ranar Watsawa : 2018/03/17

Bangaren kasa da kasa, wani harin ta’addanci a yankin mazauna mabiya mazhabar shi’a a Afghanistan ya yi sanadiyyar mutuwar jama’a.
Lambar Labari: 3481733    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin Kabul na kasar Afghanistan a cikin masallaci.
Lambar Labari: 3481615    Ranar Watsawa : 2017/06/16

Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga Afganistan na cewa a kalla mutane talatin ne suka rasa rayukansu kana wasu masu yawa suka raunana a yayin da wani dan kunar bakin wake ya tayar da boma boman da yayi jigida dasu a masallacin 'yan shi'a na Baqirul Olum dake yammacin kasar Kabul babban birnin Kasar.
Lambar Labari: 3480961    Ranar Watsawa : 2016/11/21