iqna

IQNA

gambia
Tehran (IQNA) Kasar Gambiya ta gudanar da taron mabiya addinai karo na farko a nahiyar Afirka tare da baki daga kasashen Afirka daban-daban 54 da suka hada da shugabannin addinai da jami'an gwamnati da kuma 'yan siyasa domin tattaunawa kan zaman lafiya da juna.
Lambar Labari: 3488300    Ranar Watsawa : 2022/12/07

Tehran (IQNA) Za a gudanar da taron bayar da tallafin kudade na kasashen musulmi karo na takwas a kasar Gambia, domin duba karfin tattalin arzikin nahiyar.
Lambar Labari: 3486987    Ranar Watsawa : 2022/02/26

Bangaren kasa da kasa, kungiyar jin kai ta kasar Turkiya ta raba abinci ga mabkata a kasar Gambia domin taimaka musu a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3483674    Ranar Watsawa : 2019/05/25

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi tana goyon bayan habbaka harkokin koyar da addini a wasu kasashen Afrika.
Lambar Labari: 3483213    Ranar Watsawa : 2018/12/13

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da sheikh Mukhtar Kal Dramah wanda ya tarjama kur'ani mai tsarkia kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482348    Ranar Watsawa : 2018/01/30

Bangaren kasa da kasa, muuslmi na farko daga yankin Hilsea na gundumar Portsmouth a kasar Ingila ya shiga aikin soji a rundunar sama ta kasar.
Lambar Labari: 3482334    Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani shiri na bayar da horo kan ayyukan bankin muslunci a kasar Gambia, wanda cibiyar kula da harkokin kudi da ayyukan tattalin arziki ta yammacin Afirka WAIFEM ta dauki nauyin shiryawa.
Lambar Labari: 3481783    Ranar Watsawa : 2017/08/09

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'ani mai tsarki guda dubu 40 a kasar Gambia da nufin kara yada koyarwar kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3481445    Ranar Watsawa : 2017/04/28

Wakilin Gambia A Gasar Kur'ani:
Bangaren kasa da kasa, wakilin kasar Gambia a gasar kur'ani mai tsarki ta duniya a Iran ya bayyana cewa tunaninsa ya canja matuka dangane da yadda ya dauki 'yan shi'a a baya.
Lambar Labari: 3481435    Ranar Watsawa : 2017/04/24

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Gambia Adama Barrow ya bayyana cewa zai cire siffar muslunci daga cikin sunana kasar ta Gambia.
Lambar Labari: 3481184    Ranar Watsawa : 2017/01/30

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani shiri ta hanyar yanar gizo na hardar kur'ani mai tsarki wanda jami'ar muslunci ta kasar Gambia ta dauki nauyinsa.
Lambar Labari: 3481035    Ranar Watsawa : 2016/12/14

Bangaren kasa da kasa, shugaban Gambia Yahya Jammeh ya bayyana kasar a matsayin kasar Musulunci, tare da tabbatar da cewa yana fatan ganin an kawo karshen duk wani abu mai alaka da mulkin mallaka a kasar.
Lambar Labari: 3462300    Ranar Watsawa : 2015/12/12

Bangaren kasa da kasa, kimanin maniyyata 200 daga kasar Gambia da suka shirya domin safke farali a shekarar bana ba su samu tafiya ba.
Lambar Labari: 3366901    Ranar Watsawa : 2015/09/23

Bangaren kasa da kasa, an rarraba kwafin kur'ani mai tsarki har guda dubu 40 tare da hadin gwaiwa da cibia Al-salamah ga al'ummar kasar Gambia.
Lambar Labari: 2918921    Ranar Watsawa : 2015/03/02

Bangaren kasa da kasa, kamar yadda aka saba a kowace shekara ana gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a kasar Gambia abangarorin karatu da kuma harda a wannan shekara ma shirin ya ci gaba da gudana kamar yadda aka saba.
Lambar Labari: 1381836    Ranar Watsawa : 2014/03/02