iqna

IQNA

jordan
Amman (IQNA) Majalisar ministocin kasar Jordan ta amince da shirin yin garambawul ga tsarin bayar da taimako a shekarar 2023 domin aiwatar da shirin bayar da agajin da ya shafi harkokin kur'ani da kuma buga kur'ani.
Lambar Labari: 3489644    Ranar Watsawa : 2023/08/14

Fitattun Mutane a cikin kur’ani (30)
Daga cikin kissosin ma’abota Alkur’ani, mun ci karo da mutane daban-daban, wadanda wasunsu suna da dabi’u na almara da ba za a iya misaltuwa ba; Kamar Goliath, wasu sun ce tsayinsa ya kai kusan mita uku kuma yana da iko na musamman, ko da yake wani ɗan dutse ya yi sanadin mutuwarsa.
Lambar Labari: 3488616    Ranar Watsawa : 2023/02/06

Tehran (IQNA) wata mai shirya fina-finai dan kasar Jordan ta yi yaki da munanan ra'ayoyin musulmi da ba su dace ba tare da taimakon fina-finan gaskiya da suka shafi tarihin Musulunci.
Lambar Labari: 3488133    Ranar Watsawa : 2022/11/06

Abubuwan da ke faruwa a Falasdinu;
Tehran (IQNA) Dubban Falasdinawa ne suka gudanar da sallar Juma'a a harabar masallacin Al-Aqsa da kuma harabar masallacin.
Lambar Labari: 3488121    Ranar Watsawa : 2022/11/04

Tehran (IQNA) Kungiyar haddar kur’ani mai tsarki ta kasar Jordan ta karrama matashin mafi karancin shekaru a kungiyar a wani biki da ya samu halartar malamai da mahardata kur’ani.
Lambar Labari: 3486985    Ranar Watsawa : 2022/02/26

Tehran (IQNA) kakakin kungiyar Hamas ya sanar da cewa nan ba da jimawa shugabannin Hamas da Fatah za su hadu domin tattaunawa.
Lambar Labari: 3485011    Ranar Watsawa : 2020/07/23

Sarakunan Oman da Jordan sun aike da sakonni zuwa ga shugaban kasar Iran domin taya al'ummar kasar murnar bukukuwan ranar juyi.
Lambar Labari: 3484512    Ranar Watsawa : 2020/02/11

Bangaren kasa da kasa, ministan ma'aikatar harkokin addini na Jordan ya ce za a rika nada mahardata kur'ani a matsayin limamai.
Lambar Labari: 3483993    Ranar Watsawa : 2019/08/27

Bangaren kasa da kasa, ministan harakokin wajen Jodan ya kirayi jakadan Isra'ila domin nuna masa rashin amincewar kasarsa kan hare-haren wuce gona da iri kan masallacin Qudus.
Lambar Labari: 3483964    Ranar Watsawa : 2019/08/19

Bangaren kasa da kasa, gamayyar kungiyoyin ‘yan jarida ta kasar Jordan ta yi kira da a ladabtar da tashar talabijin da ta tozarta mahardata kur’ani a kasar.
Lambar Labari: 3483845    Ranar Watsawa : 2019/07/16

Bangaren kasa da kasa, a yau aka bude gasar kur’ani ta duniya a birnin Aman na kasar Jordar tare da halartar wakilai daga kasashe 38 na duniya.
Lambar Labari: 3483741    Ranar Watsawa : 2019/06/15

Lambar Labari: 3483430    Ranar Watsawa : 2019/03/06

Cibiyar Nazari da kididdiga kan lamurran siyasar kasa da kasa a Joradn ta zabi Ahad Tamimi da Mahatir Muhammad a matsayin gwaran sheakra ta 2018 da ta gabata.
Lambar Labari: 3483274    Ranar Watsawa : 2019/01/01

Bangaren kasa da kasa, an saka sharadin cewa dole ne mutum ya hardace kur'ani mai tsarki kafin zama limamin masallaci a Jordan.
Lambar Labari: 3482948    Ranar Watsawa : 2018/09/03

Bangaren kasa da kasa, ma’aikatar kula da harkokin addini a Jordan ta sanar da cewa ta amince da samar da cibiyoyi 50 na hardar kur’ani a ladin Kureh na kasar.
Lambar Labari: 3482779    Ranar Watsawa : 2018/06/22

Bangaren kasa da kasa, makon farko na watan Fabrairu na  amatsayin makon da mabiya addinai ke haduwa domin kara samun fahimtar juna.
Lambar Labari: 3482365    Ranar Watsawa : 2018/02/04

Bangaren kasa da kasa, Ibrahim bin Fauzi Akayah dan kasar Jordan wanda ya hardace kur’ani mai tsarki kuma ya karanta ayoyinsa a cikin zama guda.
Lambar Labari: 3482054    Ranar Watsawa : 2017/10/31

Bangaren kasa da kasa, ma'aikatar kula da harkokin addini a kasar Jordan ta hana raba wani kur'ani da aka buga akasar saudiyyah saboda wasu kura-kurai wajen bugunsa.
Lambar Labari: 3481417    Ranar Watsawa : 2017/04/18

Babban Malamin Palastine:
Bangaren kasa da kasa, Babban malami mai bayar da fatwa a birnin Quds da sauran yankunan Palastinu Sheikh Muhammad Hussain ya kirayi shugabannin larabawa da cewa, ya zama wajibi a kansu da su bayar da muhimamnci a kan batun Palastinu da Quds a zaman da za su gudanar a kasar Jordan.
Lambar Labari: 3481350    Ranar Watsawa : 2017/03/27

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani shiri na safkar kur'ani mai tsarki a kasar Jordan a cikin watan azumi mai zuwa.
Lambar Labari: 3481334    Ranar Watsawa : 2017/03/21