iqna

IQNA

taliban
Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta bukaci;
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar hadin kan kasashen musulmi Hossein Ebrahim Taha, ya bukaci hadin kan malamai da hukumomin addini na duniya kan matakin da kungiyar Taliban ta dauka na hana 'ya'ya mata ilimi.
Lambar Labari: 3488422    Ranar Watsawa : 2022/12/30

Tehran (IQNA) A yayin da take ishara da karuwar hare-haren ta'addanci a Afganistan, tawagar Majalisar Dinkin Duniya a kasar ta bayyana nadama kan ci gaba da kai wadannan hare-hare tare da neman karin matakan da suka dace daga kungiyar ta Taliban domin dakile wadannan hare-haren ta'addanci.
Lambar Labari: 3487712    Ranar Watsawa : 2022/08/19

Tehran (IQNA) Majiyoyin labarai sun sanar da cewa an kashe wani jigo a kungiyar Taliban sakamakon fashewar wani bam a wata makarantar addini a Kabul.
Lambar Labari: 3487676    Ranar Watsawa : 2022/08/12

Tehran (IQNA) Wakilin Majalisar Dinkin Duniya na musamman kan al'amuran kare hakkin bil'adama a Afghanistan ya bayyana mummunan fashewar bam a jiya a yammacin birnin Kabul a matsayin abin ban tsoro tare da bayyana jami'an Taliban a matsayin masu alhakin kare rayukan 'yan kasar.
Lambar Labari: 3487646    Ranar Watsawa : 2022/08/06

Tehran (IQNA) an kashe wani babban jigo a kungiyar a harin da aka kaddamar kan wani asibitia jiya a birnin Kabul.
Lambar Labari: 3486509    Ranar Watsawa : 2021/11/03

Tehran (IQNA) kwararra kan harkokin siyasar yankin gabas ta tsakiya a jami'ar Washington ta bayyana kwatar mulkin da Taliban ta yi a Afghanistan da cewa shirin Amurka ne.
Lambar Labari: 3486310    Ranar Watsawa : 2021/09/14

Tehran (IQNA) Jami'in Amurka kan harkokin ya bayyana cewa kwamitin tsaron majalisar dinkin duniya ya amince da aka cimmawa tsakanin Taliban da Amurka.
Lambar Labari: 3484612    Ranar Watsawa : 2020/03/11

Trump ya yi barazanar cewa, kungiyar Taliban za ta fuskanci munanan hare-hare daga sojojin Amurka.
Lambar Labari: 3484044    Ranar Watsawa : 2019/09/12

Majalisar dinkin duniya ta kirayi gwamnatin Afghanistan da kuma kungiyar Taliban da su shiga tattaunawa.
Lambar Labari: 3483450    Ranar Watsawa : 2019/03/12

Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta gargadi gwamnatin India dangane da ci gaba da kai wa kasar Pakistan hari, tare bayyana hakan a matsayin lamari mai matukar hadari.
Lambar Labari: 3483409    Ranar Watsawa : 2019/02/27

Bangaren kasa da kasa, wani harin ta’addanci a yankin mazauna mabiya mazhabar shi’a a Afghanistan ya yi sanadiyyar mutuwar jama’a.
Lambar Labari: 3481733    Ranar Watsawa : 2017/07/24

Bangaren kasa da kasa, Akalla mutane 21 ne suka rasa rayukansu sakamakon wani bam da aka kai a kan wata kasuwar sayar da kayan rani a garin Barashinar na mabiya mazhabar shi'a a kasar Pakistan.
Lambar Labari: 3481164    Ranar Watsawa : 2017/01/23