iqna

IQNA

ingila
An gabatar a Ingila;
Tehran (IQNA) Wasu gungun mata ‘yan kasar Ingila masu lullubi sun bukaci gwamnatin kasar da ta magance wariya da wariyar launin fata a filayen wasan kwallon kafa.
Lambar Labari: 3488529    Ranar Watsawa : 2023/01/20

Tehran (IQNA) Za a fara zanga-zangar kyamar wariyar launin fata a birnin London a wata mai zuwa.
Lambar Labari: 3488522    Ranar Watsawa : 2023/01/19

Tehran (IQNA) Wasu ’yan wasa Musulmi, wadanda ake yi wa kallon fitattun mutane, sun samu damar canza mummunar surar Musulunci ta yadda suke gudanar da ayyukansu da halayensu.
Lambar Labari: 3488158    Ranar Watsawa : 2022/11/11

Tehran (IQNA) Dubban al'ummar musulmi daga birnin Leicester na kasar Ingila ne suka gudanar da tattaki na maulidin Annabi Muhammad (SAW).
Lambar Labari: 3487953    Ranar Watsawa : 2022/10/04

Sakamakon wani bincike a California ya nuna akwai;
Tehran (IQNA) Wani bincike da jami'ar Southern California ta buga a baya-bayan nan ya nuna cewa Musulmai na gefe a jerin shirye-shiryen talabijin da aka fi kallo a Amurka, Ingila, Australia da New Zealand.
Lambar Labari: 3487822    Ranar Watsawa : 2022/09/08

Tehran (IQNA) Dan wasan tawagar kwallon kafar Najeriya Ahmed Musa ya bayyana goyon bayansa ga gina babban masallacin Garoua a kasar Kamaru.
Lambar Labari: 3486884    Ranar Watsawa : 2022/01/30

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gasar share fage ta kur'ani mai tsarki a birnin Landa wasu biranen Ingila.
Lambar Labari: 3484231    Ranar Watsawa : 2019/11/07

Bangaren kasa da kasa,a n zabi msallacin Birmingham a matsayin masallacin da yafi kowane masallaci a  Ingila a shekarar bara.
Lambar Labari: 3484041    Ranar Watsawa : 2019/09/11

Bangaren kasa da kasa, cibiyar Ibrahimi wata cibiya ce da take bayar da gudunmawa wajen horar da yara kan tarbiya ta kur'ani wadda aka samar tun 2009.
Lambar Labari: 3482557    Ranar Watsawa : 2018/04/10

Bangaren kasa da kasa, musulmin birnin Milton Keynes na kasar Birtaniya suna gayyatar kowa masallacinsu domin samun bayani kan muslunci.
Lambar Labari: 3482355    Ranar Watsawa : 2018/02/01

Bangaren kasa da kasa, muuslmi na farko daga yankin Hilsea na gundumar Portsmouth a kasar Ingila ya shiga aikin soji a rundunar sama ta kasar.
Lambar Labari: 3482334    Ranar Watsawa : 2018/01/25

Bangaren kasa da kasa, an kaddamar da wani kamfe mai taken Ingila da Bahrain suna a sahu guda wajen take hakkokin bil adama.
Lambar Labari: 3482315    Ranar Watsawa : 2018/01/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da gagarumar zanga-zangar kin jinin shugaban kasa Amurka Donald Trump a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke London.
Lambar Labari: 3482159    Ranar Watsawa : 2017/12/02

Bangaren kasa da kasa, An gudanar da wani taron tattaunawa tsakanin jagororin mabiya addinai a birnin Manchester da ke kasar Ingila, domin kara samun damar fahimtar juna a tsakanin dukkanin mabiya addinai.
Lambar Labari: 3481734    Ranar Watsawa : 2017/07/25

Bangaren kasa da kasa, jagororin mabiya addinai daban-daban a kasar Birtaniya sun taru a masallacin Crayford da ke kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3481715    Ranar Watsawa : 2017/07/19

Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da zaman makoki na shahadar Sayyida Fatima Zahra (SA) a kasashen Birtaniya da kuma Sweden.
Lambar Labari: 3481276    Ranar Watsawa : 2017/03/02

Bangaren kasa da kasa, kwamitin masallacin yankin Finsbury Park da ke birnin London ya gayyaci mabiya addinai daban-daban domin ziyartar wannan masallaci.
Lambar Labari: 3481205    Ranar Watsawa : 2017/02/06

Bnagaren kasa da kasa, musulmi mazauna birnin Cambridge na kasar Birtaniya suna shirin gina wani masallaci mafi tsada a birnin baki daya.
Lambar Labari: 3480904    Ranar Watsawa : 2016/11/03

Bangaren kasa da kasa, wani rahoto da kwamitin kare hakkokin mata da daidaito a tsakanin al’umma na majalisar dokokin Birtaniya ya nuna damuwa kan wariyar da ake nuna ma mata musulmi.
Lambar Labari: 3480703    Ranar Watsawa : 2016/08/12