iqna

IQNA

birtaniya
Tehran (IQNA) A cikin wani sakon bidiyo, Stephen Sizer, mai wa’azin addinin Kirista na Ingila, ya gayyaci mutane da su halarci muzaharar ranar Qudus a Biritaniya.
Lambar Labari: 3488971    Ranar Watsawa : 2023/04/13

Tehran (IQNA) Kiyayyar Islama da ƙaura da kwararru ke yi daga FaransaTehran (IQNA) Masana sun ce duk da cewa kasar Faransa ce kasar da ta fi yawan musulmi a nahiyar Turai, amma wariya da ake nunawa a kasar na tilastawa manyan musulmin kasar neman ingantacciyar damar aiki a al'ummomin da suka amince da addininsu.
Lambar Labari: 3488812    Ranar Watsawa : 2023/03/15

Tehran (IQNA) Kungiyar agaji ta Islamic Relief ta Burtaniya ta kai agaji ga wadanda girgizar kasa ta shafa a Turkiyya tare da hada kai da sauran kungiyoyin agaji na Turkiyya da sauran kasashe a wannan fanni.
Lambar Labari: 3488670    Ranar Watsawa : 2023/02/16

Musulman Birtaniya sun bayyana shawarwarin da ake kira "Shirin Rigakafi" a matsayin wani sabon uzuri na ware musulmi.
Lambar Labari: 3488645    Ranar Watsawa : 2023/02/11

Tehran (IQNA) Ta hanyar buga wata sanarwa, Majalisar Larabawa ta nuna rashin amincewa da kalaman Firaministan Birtaniya Liz Truss game da zabin mayar da ofishin jakadancin kasar daga Tel Aviv zuwa birnin Kudus.
Lambar Labari: 3487966    Ranar Watsawa : 2022/10/06

Tehran (IQNA) Wani sabon rahoto da aka buga a Biritaniya ya nuna cewa shirin gwamnatin Burtaniya na yaki da tsattsauran ra'ayi ya haifar da wariya da take hakkokin musulmi.
Lambar Labari: 3486956    Ranar Watsawa : 2022/02/19

Bangaren kasa da kasa, yan majalisar dokokin Birtaniya 133 ne suka bukaci Boris Johnson da ya yi watsi da shirin Trump na yarjejeniyar karni.
Lambar Labari: 3484469    Ranar Watsawa : 2020/01/31

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana Birtaniya a matsayin wata babbar ‘yar amshin shata ga Amurka.
Lambar Labari: 3484415    Ranar Watsawa : 2020/01/14

Wasu daga cikin ‘yan siyasar kasar Birtaniya sun soki Trump kan kisan Qassem Sulaimani.
Lambar Labari: 3484390    Ranar Watsawa : 2020/01/07

Sakamakon zaben ‘yan majalisar dokokin Birtaniya ya nuna cewa musulmi 19 ne suka samu nasara.
Lambar Labari: 3484322    Ranar Watsawa : 2019/12/15

Bangaren kasa da kasa, dubban mutane ne suka gudanar da gangami a birane na Birtaniya kan adawa da nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3484277    Ranar Watsawa : 2019/11/27

Bangaren kasa da kasa, wata musulma mai sanye da lullubi ta zo ta daya a gasar tseren dawaki a kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484207    Ranar Watsawa : 2019/10/30

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gina masallacia  arewacin birnin Lanadan na kasar Birtaniya.
Lambar Labari: 3484023    Ranar Watsawa : 2019/09/06

Bangaren siyasa, Babban  alkalin Alkalan Kasar Iran ya bukaci a biya diyya game da rike jirgin dakon manfetur na aka yi wanda aka saki daga baya.
Lambar Labari: 3483969    Ranar Watsawa : 2019/08/20

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin 'yan jam'iyyar Labour a Birtaniya sun zargi Jeremy Corbyn da yada kiyayya ga yahudawa.
Lambar Labari: 3483855    Ranar Watsawa : 2019/07/18

Dan takarar neman kujerar Firaim ministan kasar Britania ya bayyana kiyayyarsa ga addinin musulunci a wata hira da ta hada shi da jiridar Guardina ta kasar Britania.
Lambar Labari: 3483847    Ranar Watsawa : 2019/07/16

An gudanar da sallar idi mafi girma a nahiyar turai baki daya wadda musulmi fiye da dubu 100 suka halarta a garin Birmingham da ke kasar Ingila.
Lambar Labari: 3483712    Ranar Watsawa : 2019/06/05

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Birtaniya sun kaddamar da wani kamfe na kaurace wa sayen kayan Isr'ila musamman dabino a cikin wannan wata na Ramadana.
Lambar Labari: 3483649    Ranar Watsawa : 2019/05/17

Bangaren kasa da kasa, an bude cibiyar koyar da kur'ani a birnin Birmingham da ke ksar Birtaniya.
Lambar Labari: 3483637    Ranar Watsawa : 2019/05/13

Dubban mutane sun gudanar da jerin gwanoa birane daban-daban na kasar Birtaniya domin nuna goyon baya ga al'ummar Palastine.
Lambar Labari: 3483630    Ranar Watsawa : 2019/05/11