Labarai Na Musamman
Bangaren kasa da kasa, ministan yakin haramtacciyar kasar Isra'ial ya ce ba yarda a shigar da gawar Fadi Batash a cikin Gaza ba.
22 Apr 2018, 23:49
Bangaren siyasa, Wanda ya jagoranci sallar Juma'a a Tehran ya bayyana cewa, harin da Amurka ta jagoranci wasu suka kaddamar a kan Syria, wata babbar alama...
20 Apr 2018, 23:47
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wata gasar karatun kur’ani ta daliban makarantun sakandare a yankin Glostrup da ke karkashin gundmar Kopenhag.
19 Apr 2018, 23:50
Bangaren kasa da kasa, jam'iyyar labour babbar jam'iyyar adawa ta kasar Birtaniya ta yi kakakusar suka kan yadda Tehresa May ta bi sahun Amurka wajen kai...
18 Apr 2018, 23:27
Bangaren kasa da kasa, wani bangaren karatun kur’ani na sheikh Hadi Toure fitaccen makarancin kur’ani mai tsarki da aka yada yanar gizo.
17 Apr 2018, 23:51
Bangaren kasa da kasa, Hadil Bin Jama'a makaranciyar kur'ani ta kasar Tunisia ita ce za ta wakilci kasar Tunisia a gasar kur'ani ta duniya a Iran.
16 Apr 2018, 23:55
Bangaren kasa da kasa, ana gudanar da gangami a kasashe daban-daban da suka hada da Turkiya, Switzerland, Pakistan Birtaniya domin yin kira da a saki Sheikh...
16 Apr 2018, 23:52
Bangaren kasa da kasa, an nuna makalar wani masani dan kasar Iran a matsayin daya daga cikin fitattun makaloli a taron kasa da kasa kan ilmomin kur’ani.
15 Apr 2018, 23:33