IQNA

19:33 - January 11, 2017
Lambar Labari: 3481124
Bangaren kasa da kasa, Atef dan marigayi Mustafa Isma'il fitaccen makarancin kur'ani na kasar Masar ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin mahaifinsa da Ayatollah Rafsanjani.

Kamfanin dillancin labaran kurani na iqna ya habarta cewa, Atef dan marigayi Mustafa Isma'il fitaccen makarancin kur'ani na kasar Masar a cikin wani bayani da ya yi da aka dauka da bidiyo ya bayyana irin dangantakar da ke tsakanin mahaifinsa da Ayatollah Rafsanjani, wanda ya bayyana cewa, ranaku biyo ne mafi muni a wuri na, ranar rasuwa marigayi Imam Khomeni (RA) da kuma ranar rasuwar Mustafa Isma'il.

Atef ya ci gaba da cewa: Ayatollah Hashemi Rafsanjani a lokacin da aka gaya masa rasuwar mahaifina ya fashe da kuka.

3561588

http://iqna.ir/fa/news/3561588
Abubuwan Da Ya Shafa: iqna ، kamfanin dillancin labaran kur’ani ، Atef ، ، ،
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka: