Babban Masallacin Malaysia
Babban masallacin Kuala Lumpur, shi ne masallaci mafi jimawa a wannan birni, wanda aka fara ginawa a 1907 aka bude shi a 1909 a lokacin sarki Slangor. Wannan masallaci IB Hobook dan Ingila ne ya gina shi a gefen koramar Klang da Gombak.