IQNA

Masallacin Kul Sharif daya ne daga cikin masallatan da suka fi girma a Rasha a garin Kazan, a gina shi a cikin krni na 16 Miladiyyah. Yana da hawa 2, daya daga cikinsu an bar shi a matsayin wurin ajiye kayan tarihi ne.